Barka da zuwa ALFARMA TV! 🎬🤖

ALFARMA TV gida ne na ILIMI, FASAHA da AI.

A nan za ka koyi yadda ake amfani da Artificial Intelligence (AI) wajen ƙirƙirar:

🤖 AI Videos
🎵 AI Music
🖼️ AI Images & Thumbnails
✍️ AI Prompts
📱 AI Tools
📈 YouTube & Social Media Tips

Muna koyarwa cikin sauƙi, mataki-mataki, musamman ga masu amfani da waya.

Ka danna SUBSCRIBE 🔔 domin samun sababbin koyarwa, dabaru da sabbin abubuwan AI.

ALFARMA TV — Gidan Ilimi da Gaskiya.


Alfarmatv

Ya zaka duba koma cancanta https://youtube.com/watch?v=-vzVSsN2g...

2 days ago | [YT] | 3

Alfarmatv

KUN TAƁA GANIN DODO IRIN WANNAN? 🐉
Wani sabon al'amari na shirin bayyana! Sirrin masarauta, ƙarfin dodanni da yaƙin neman mulki sun haɗu a fim guda.
🎬 DODON MAHAIFIYA 📽️ BABI NA ƊAYA
📅 03 NOVEMBER, 2026
⏰ 8:30 PM (Dare)
📺 ALFARMATV
🎥 Director: SANI Y SK
🔥 Masoya, ku shirya! Wannan fim zai ba ku mamaki.
Ku yi SUBSCRIBE, LIKE da SHARE domin kada ku rasa wannan babban shiri!
ALFARMATV – Nishaɗin ku, farin cikin mu!
#DodonMahaifiya #AlfarmaTV #HausaMovies #ComingSoon

1 week ago | [YT] | 5

Alfarmatv

🔥👑 BABBAR SANARWA GA MASOYA FINA-FINAN HAUSA! 👑🔥
KU Shirya zama domin kallon wani sabon fim mai cike da ban mamaki, soyayya, yaƙi, sirri da abubuwan al'ajabi! 🐉🔥
🎬 DODON MAHALIYA 📌 BABI NA ƊAYA (EPISODE 1)
Wani sabon fim mai kayatarwa da zai ɗauke ku zuwa duniyar sarakuna, dodanni da sihiri! 👑🐉
📅 RANAR FITOWA: Talata, 03/11/2026
⏰ LOKACI: 8:30 PM (Dare)
📺 CHANNEL: ALFARMATV
🎥 DIRECTOR: SANI Y SK
🔥 Kada ku bari a baku labarin fim ɗin, ku kasance cikin waɗanda za su fara kallonsa!
❤️ Ku yi LIKE
💬 Ku yi COMMENT
🔄 Ku SHARE wannan sanarwa domin abokai da 'yan uwa su sani.
🔔 Ku biyo ALFARMATV domin kada ku rasa wannan babban fim!
DODON MAHALIYA – SIRRIN MASARAUTA... YA FI ƘARFIN MUTUM! 🐉👑
#DodonMahaliya #BabiNaDaya #AlfarmaTV #HausaMovies #SaniYSK #ComingSoon

1 week ago | [YT] | 2

Alfarmatv

Alhamdulillah! Godiya ta tabbata ga Allah Maɗaukakin Sarki bisa ni'imar rai, lafiya, farin ciki da wannan rana ta musamman. Allah ya ƙara mana imani, ya albarkaci rayuwarmu, ya kare mu daga dukkan sharri, ya ba mu zaman lafiya da arziki mai albarka. Ya sa mu kasance cikin bayinsa masu godiya a kowane lokaci. Amin ya Rabbal Alamin

3 weeks ago | [YT] | 8

Alfarmatv

KANA DA CHANNEL A YOUTUBE? 🤔💰
Kada ka ɗauka YouTube wurin kallon bidiyo kawai ne!
Ana samun KUƊI sosai ta YouTube idan ka san yadda ake yin abubuwan da suka dace. 💵🔥
Wasu suna samun kuɗin shiga daga bidiyoyinsu, yayin da wasu suke da dubban subscribers amma har yanzu ba su san yadda za su juya channel ɗinsu ya zama hanyar samun kuɗi ba.
👉 Kana son sanin yadda ake samun kuɗi daga YouTube?
👉 Kana da channel amma views ɗinka sun yi ƙasa?
👉 Kana son fara YouTube daga wayarka?
Ka rubuta “YOUTUBE” a comment 👇
Zan nuna maka hanyar da zaka fara. 🚀💰
#YouTube #YouTubeNigeria #YouTubeMoney #Alfarmatv #SaniYSk #YouTubeTips #Hausa”

1 month ago | [YT] | 5

Alfarmatv

YADDA AKE MAYAR DA HOTO YA ZAMA BIDIYO | Thinker Veo 3 + Google AI (Cikakken Tutorial)

3 months ago | [YT] | 7

Alfarmatv

Soyayya ta haɗa su... amma ƙaddara ta raba su. Shin soyayya za ta yi nasara, ko kuwa dukiya da iko za su canza makomarsu? Kalli wannan labari mai cike da tausayi, darasi, da abubuwan ban mamaki har zuwa ƙarshe.
👍 Kar ka manta da Like, Comment, Share, sannan Subscribe domin samun sabbin shirye-shiryen ALFARMA TV.
🏷️ Hashtags
#KaddaraTaRabaMu #HausaFilm #AlfarmaTV #EBSOneTV #HausaMovies #Soyayya #HausaSeries #Arewa #Nollywood #DirectorSaniYSK

4 months ago | [YT] | 1

Alfarmatv

Kuyi sauri ku kalla

4 months ago | [YT] | 1