Amsar ita ce a'a. Kamfanin facebook ya fitar da sanarwar cewa, a tafiyar da suke yi ta kamfanin wajen cigaba da habbaka shi tare da kara inganta mu'amalolin sa da masu amfani dashi sun sake shiga wani zagaye na matakin nasara ga kamfanin ma'ana hadakar kamfanoni facebook, Instagram da WhatsApp domin an samar masu uwa wacce zasu dawo karkashin ta gabadaya wato "Meta".
Kamfanin facebook dai shi ne ya mallaki kamfanin Instagram (IG) da kuma WhatsApp wadannan guda ukun dukkanin su na karkashin Mark Zuckerberg wato shugaban Kamfanonin gabadaya, wanda shine ya kirkiro shafin Facebook, a lokacin da yake a jami'ar Harvard a dakin kwanan sa, da zummar sada zumunci tsakanin abokan sa dalibai, lokaci bayan lokaci har ya bunkasa zuwa wannan matakin da yau muke magana akai.
Kamfanin facebook ba shi ne ya fara irin wannan sabon tsarin ba, an yi a baya wanda mun san Google nasu larry Page da Sargey Brin, duk da cewa Manhajar lilo (Browser) ko kuma Search engine na Google din kadai muka fi sani, amma akwai sauran Manhajoji da kamfanoni da suke a kasan shi irin su Gmail, YouTube, Hangout, Drive, Android, da sauran ya'yan ahalin su Google din gaba daya, wannan yasa suma daga karshe suka kirkiro masu uwa daya da za'a rika danganta su da ya'yan nata wato Alphabet Inc.
Wanda a baya can zamu ce Google ne ya mallaki, Gmail, ya sayi YouTube ya sayi Hangout ya sayi Android d.s.s - Yanzu idan kace Alphabet Inc. To ka haɗo da dukkanin wani product da ke da alaka da Google din, ma'ana dukkanin wasu bangarorin da kamfanin Google ya mallaka to yanzu su duka suna karkashin Alphabet Inc.
To yanzu a bangaren Kamfanin facebook shima haka abun yake maimakon kace kamfanin facebook shine ya mallaki Instagram, ya sayi kamfanin WhatsApp sai dai kace Kamfanin Meta shi ne ya mallaki kamfanin facebook, ya mallaki Instagram da WhatsApp.
Yanzu Sunan facebook ya zama Sunan Manhajar su ta Chat ne kawai haka ma idan kace Google to kana nufin Search engine ne kawai ba wai duka kamfanin gaba daya ba.
Yaya Nisan Dake Tsakanin Duniya Da Wata Yake? . Wasu daga cikin mutane suna tunanin cewa wata da suke gani a sama da dare yana haska cikin duniya, wai shima a cikin duniyar yake - amma ba haka bane. Za ka fahimci cewa wata da kake gani a sama da dare ba a cikin duniya yake ba, idan ka duba rubutun da nayi kwanan baya mai taken Menene Satellite? . Duniyar nan da muke cikin ta wato Earth da Moon wato wata dukkan su muna iya cewa duniyoyi ne da suke da yanayi kusan iri daya. Amma kasancewar wata dan karami ne sosai idan aka kwatanta girman sa da girman duniya, yasa wata satellite ne ba planet ba. . Abun da yasa aka ce wata shima duniya ce, saboda yana da yanayi irin na duniyan nan. Doron kasa na wannan duniyar dana wata duk kusan iri daya ne. Sai dai a cikin wata akwai sinadaran iska masu illa ga lafiyar dan Adam ko dabba. Tsakanin doron kasa na duniyar nan zuwa wata akwai gurare a sama da ake kira Exoshpere, da Troposphere, da Thermosphere da sauran su. Wadannan guraren zamuyi bayanin su a takaice idan Allah yaso. . Atmosphere Atmosphere yana nufin doron kasa, ko kuma iskar gas din da ta kewaye duniyan nan wato Earth, ko kuma wata duniyar kaman su Mars, da Saturn, da sauran su. Atmosphere itace muke takawa lokacin da muke tafiya, da gina gidaje, da hanyoyi, da kasuwanni, da sauran su duk a kanta. . Troposphere Troposphere yana sama a nisan kilomita sha daya (11km) tsakanin sa da doron kasa, wato daidai nisan miles bakwai (7miles). Yanzu sama da shekaru dari kenan da kirkiro jirgin sama, wanda ya kawo sauki da canji ga harkokin tafiye tafiyen dan Adam da sauran kayaiyakin sa na rayuwar yau da kullum. Jirgin sama na kasuwanci ko na zirga zirgan mutane idan ya tashi sama yana tafiya ne a daidai nisan da ake kira Troposphere. Haka kuma daidai tsayin tsaunin nan mai taken Mount everest. . Stratosphere Stratosphere yana sama daga nisan kilomita sha daya zuwa hamsin (11-50km) wato daidai daga miles bakwai zuwa talatin da daya (7-31miles). A daidai wannan nisan ana samun jiragen sojoji, da jirgi mara matuki na leken asiri, da balan balan na auna yanayi, da kuma mutane masu yin nitso daga cikin sararin samaniya zuwa doron kasa, wadanda ake cewa Sky divers, ko Higest sky divers a turance. . Mesosphere Mesosphere yana can sama daga nisan kilomita hamsin zuwa tamanin (50-80km) wato daidai nisan miles talatin da daya zuwa hamsin (31-50miles). A daidai tsakanin nisan da ake kira mesosphere rocket yake tsayawa ya fado. Sai kuma satellite din rocket din ya dakko, ya cigaba da tafiya shi kadai har sai yakai nisan da ake bukata, sannan zai bude kansa - sai ya fara zagaye duniya. . Thermosphere Thermosphere kuma yana nan a nisan kilomita tamanin zuwa dari bakwai (80-700km) wato daidai da nisan miles hamsin zuwa dari hudu da arba'in (50-440miles). Thermosphere ana samun satellite a wajen, sannan kuma akwai tsananin zafi. Kalmar thermo tana nufin zafi, ko kuma abu mai zafi. Ana samun satellite anan har International Space Station anan take zagaye duniya. Saboda tana a nisan kilomita dari hudu (400km) tsakanin ta da doron kasa. . Exosphere Exosphere yana daga nisan kilomita dari bakwai zuwa kilomita dubu goma (700-10,000km) wato mile dari hudu da arba'in zuwa dubu shida da dari biyu (440-6200miles). A nisan da ake kira Exosphere kuma babu komai, kawai fili ne wato vaccum space. Sai kuma iska mai karfi dake wajen. Anan nisan ma ana samun satellite masu yawa. . Moon To Earth Daga duniyan nan wato Earth zuwa duniyar wata wato Moon akwai nisan kilomita dubu dari uku da tamanin da hudu da dari hudu (384400km) wato daidai da nisan miles dubu dari biyu da talatin da takwas da dari tara (238900miles). Sannan haske da kake gani na wata daga rana yake zuwa masa, sai ya juyo hasken (reflect) zuwa duniyan nan. . Rubutawa Nura Mahdi Idris Nura Mahadi Idris
Sakamakon tsaikon na'urar da kamfanin Facebook ya samu, shugaban kamfanin Mark Zuckerberg ya rasa Dala biliyan Bakwai ($7 Billions) kimanin ₦aira Tiriliyan uku ba hayaniya (₦2,887,905,552,000) a tsakanin awannin 6 da samun Matsalar.
Arewa Teach
Aslm.
Jama'a barkanmu da wannan lokaci!
2 years ago | [YT] | 9
View 4 replies
Arewa Teach
Alhamdulillah
Insha Allah Zamu dawo aiki nan bada jimawa ba
3 years ago | [YT] | 12
View 0 replies
Arewa Teach
Za'afara koyar da ajin Video Editing, First January 2023 Insha Allah,
Ajin zaikasance na Tsawon sati2 ne,
Ana Bukatar Daliban ajin Sukasance da abubuwa kamar haka:-
Kazama kana da Lokaci da kuma data ( a sati2 da za'a gabatar da Class din)
Yazama kana da waya daga Versions 7 zuwa sama.
Yazama kanada space Sossai awayarka ( sbda akawai abubuwan da zamu bayar a sauqe akan waya)
Idan ka gamsu da sharadinmu kana iyayimana magana.
Mungode Da Lokacinka🙏
3 years ago | [YT] | 12
View 1 reply
Arewa Teach
@arewateach4237
4 years ago | [YT] | 4
View 4 replies
Arewa Teach
DA GASKE FACEBOOK YA CANZA SUNA ZUWA META?
Amsar ita ce a'a. Kamfanin facebook ya fitar da sanarwar cewa, a tafiyar da suke yi ta kamfanin wajen cigaba da habbaka shi tare da kara inganta mu'amalolin sa da masu amfani dashi sun sake shiga wani zagaye na matakin nasara ga kamfanin ma'ana hadakar kamfanoni facebook, Instagram da WhatsApp domin an samar masu uwa wacce zasu dawo karkashin ta gabadaya wato "Meta".
Kamfanin facebook dai shi ne ya mallaki kamfanin Instagram (IG) da kuma WhatsApp wadannan guda ukun dukkanin su na karkashin Mark Zuckerberg wato shugaban Kamfanonin gabadaya, wanda shine ya kirkiro shafin Facebook, a lokacin da yake a jami'ar Harvard a dakin kwanan sa, da zummar sada zumunci tsakanin abokan sa dalibai, lokaci bayan lokaci har ya bunkasa zuwa wannan matakin da yau muke magana akai.
Kamfanin facebook ba shi ne ya fara irin wannan sabon tsarin ba, an yi a baya wanda mun san Google nasu larry Page da Sargey Brin, duk da cewa Manhajar lilo (Browser) ko kuma Search engine na Google din kadai muka fi sani, amma akwai sauran Manhajoji da kamfanoni da suke a kasan shi irin su Gmail, YouTube, Hangout, Drive, Android, da sauran ya'yan ahalin su Google din gaba daya, wannan yasa suma daga karshe suka kirkiro masu uwa daya da za'a rika danganta su da ya'yan nata wato Alphabet Inc.
Wanda a baya can zamu ce Google ne ya mallaki, Gmail, ya sayi YouTube ya sayi Hangout ya sayi Android d.s.s - Yanzu idan kace Alphabet Inc. To ka haɗo da dukkanin wani product da ke da alaka da Google din, ma'ana dukkanin wasu bangarorin da kamfanin Google ya mallaka to yanzu su duka suna karkashin Alphabet Inc.
To yanzu a bangaren Kamfanin facebook shima haka abun yake maimakon kace kamfanin facebook shine ya mallaki Instagram, ya sayi kamfanin WhatsApp sai dai kace Kamfanin Meta shi ne ya mallaki kamfanin facebook, ya mallaki Instagram da WhatsApp.
Yanzu Sunan facebook ya zama Sunan Manhajar su ta Chat ne kawai haka ma idan kace Google to kana nufin Search engine ne kawai ba wai duka kamfanin gaba daya ba.
Mustapha Gfatu ✍️
(Dan Fafutuka)
www.facebook.com/857493797945780/posts/15021323868…
4 years ago | [YT] | 4
View 2 replies
Arewa Teach
Yaya Nisan Dake Tsakanin Duniya Da Wata Yake?
.
Wasu daga cikin mutane suna tunanin cewa wata da suke gani a sama da dare yana haska cikin duniya, wai shima a cikin duniyar yake - amma ba haka bane. Za ka fahimci cewa wata da kake gani a sama da dare ba a cikin duniya yake ba, idan ka duba rubutun da nayi kwanan baya mai taken Menene Satellite?
.
Duniyar nan da muke cikin ta wato Earth da Moon wato wata dukkan su muna iya cewa duniyoyi ne da suke da yanayi kusan iri daya. Amma kasancewar wata dan karami ne sosai idan aka kwatanta girman sa da girman duniya, yasa wata satellite ne ba planet ba.
.
Abun da yasa aka ce wata shima duniya ce, saboda yana da yanayi irin na duniyan nan. Doron kasa na wannan duniyar dana wata duk kusan iri daya ne. Sai dai a cikin wata akwai sinadaran iska masu illa ga lafiyar dan Adam ko dabba. Tsakanin doron kasa na duniyar nan zuwa wata akwai gurare a sama da ake kira Exoshpere, da Troposphere, da Thermosphere da sauran su. Wadannan guraren zamuyi bayanin su a takaice idan Allah yaso.
.
Atmosphere
Atmosphere yana nufin doron kasa, ko kuma iskar gas din da ta kewaye duniyan nan wato Earth, ko kuma wata duniyar kaman su Mars, da Saturn, da sauran su. Atmosphere itace muke takawa lokacin da muke tafiya, da gina gidaje, da hanyoyi, da kasuwanni, da sauran su duk a kanta.
.
Troposphere
Troposphere yana sama a nisan kilomita sha daya (11km) tsakanin sa da doron kasa, wato daidai nisan miles bakwai (7miles). Yanzu sama da shekaru dari kenan da kirkiro jirgin sama, wanda ya kawo sauki da canji ga harkokin tafiye tafiyen dan Adam da sauran kayaiyakin sa na rayuwar yau da kullum. Jirgin sama na kasuwanci ko na zirga zirgan mutane idan ya tashi sama yana tafiya ne a daidai nisan da ake kira Troposphere. Haka kuma daidai tsayin tsaunin nan mai taken Mount everest.
.
Stratosphere
Stratosphere yana sama daga nisan kilomita sha daya zuwa hamsin (11-50km) wato daidai daga miles bakwai zuwa talatin da daya (7-31miles). A daidai wannan nisan ana samun jiragen sojoji, da jirgi mara matuki na leken asiri, da balan balan na auna yanayi, da kuma mutane masu yin nitso daga cikin sararin samaniya zuwa doron kasa, wadanda ake cewa Sky divers, ko Higest sky divers a turance.
.
Mesosphere
Mesosphere yana can sama daga nisan kilomita hamsin zuwa tamanin (50-80km) wato daidai nisan miles talatin da daya zuwa hamsin (31-50miles). A daidai tsakanin nisan da ake kira mesosphere rocket yake tsayawa ya fado. Sai kuma satellite din rocket din ya dakko, ya cigaba da tafiya shi kadai har sai yakai nisan da ake bukata, sannan zai bude kansa - sai ya fara zagaye duniya.
.
Thermosphere
Thermosphere kuma yana nan a nisan kilomita tamanin zuwa dari bakwai (80-700km) wato daidai da nisan miles hamsin zuwa dari hudu da arba'in (50-440miles). Thermosphere ana samun satellite a wajen, sannan kuma akwai tsananin zafi. Kalmar thermo tana nufin zafi, ko kuma abu mai zafi. Ana samun satellite anan har International Space Station anan take zagaye duniya. Saboda tana a nisan kilomita dari hudu (400km) tsakanin ta da doron kasa.
.
Exosphere
Exosphere yana daga nisan kilomita dari bakwai zuwa kilomita dubu goma (700-10,000km) wato mile dari hudu da arba'in zuwa dubu shida da dari biyu (440-6200miles). A nisan da ake kira Exosphere kuma babu komai, kawai fili ne wato vaccum space. Sai kuma iska mai karfi dake wajen. Anan nisan ma ana samun satellite masu yawa.
.
Moon To Earth
Daga duniyan nan wato Earth zuwa duniyar wata wato Moon akwai nisan kilomita dubu dari uku da tamanin da hudu da dari hudu (384400km) wato daidai da nisan miles dubu dari biyu da talatin da takwas da dari tara (238900miles). Sannan haske da kake gani na wata daga rana yake zuwa masa, sai ya juyo hasken (reflect) zuwa duniyan nan.
.
Rubutawa
Nura Mahdi Idris
Nura Mahadi Idris
5 years ago | [YT] | 11
View 0 replies
Arewa Teach
Sakamakon tsaikon na'urar da kamfanin Facebook ya samu, shugaban kamfanin Mark Zuckerberg ya rasa Dala biliyan Bakwai ($7 Billions) kimanin ₦aira Tiriliyan uku ba hayaniya (₦2,887,905,552,000) a tsakanin awannin 6 da samun Matsalar.
- Jaridar Bloomberg
5 years ago | [YT] | 5
View 0 replies
Arewa Teach
Masha Allah🙏
Yan uwa Asawa Award dina Albarka💖
5 years ago | [YT] | 35
View 9 replies
Arewa Teach
Muhammad Auwal
5 years ago | [YT] | 5
View 0 replies
Arewa Teach
@Al,Ahbabi
5 years ago | [YT] | 7
View 1 reply
Load more