BTH Media - BRICS Hausa

BTH Media (BRICS Today Hausa) | Taskar Labaran Tattalin Arziki, Kasuwanci da Tallafin Gwamnati a Harshen Hausa.

Muna fassara muku sirrin BRICS, Naira, Dala da damarmakin kasuwanci.
Website: bricshaussa.com

Wannan channel din an canza shi daga Taskar Duniya TV zuwa BTH Media.