ππWannan Channel me suna SOYAYYA , channel ce wacce zata Baku tsantar ilimin daya shafi soyayya tare da wayar muku da kai akan soyayya da kuma sanar daku Wasu muhimmin boyayyun bayanai Wandanda suka shafi soyayya, Wanda bazaka ta6a samunsu a wani Guriba Idan ba nan ba.π₯°
Ku dai kawai Ku cigaba da bibiyarmu πππ½πΊ
Sannan Domin Turo mana wata tambaya Ko turo mana saqo Zaku Iya turo mana ta wannan Email din ππΌπ» Mun gode ππ½π
Soyayya001@gmail.com